2024 WAEC Hausa Questions & Answers Obj/Theory is Here.

The Waec GCE Hausa answers 2024 are now available. The West African Examination Council (WAEC) Hausa Language paper will be written on Thursday, 16th November 2023.

The o’level Waec GCE Hausa questions below are for Papers 1 & 2: Objective & Essay which will commence at 9.30 am and end by 12.30 pm. That means the examination will last for three hours.

waec hausa answer 2019

WAEC Hausa 2024 Questions & Answers.

ESSAY:

1. (a) Ways of blocking the activities of cultists in Secondary Schools.
Hanyoyin dakile ayyukan kungiyoyin asiri a Makarantun Sakandare.

(b) Things I do every day.
Abubuwan da nake yi a kowace rana.

(c) Continuity or single tenure, which is the best for Nigerian politics?
Ta-zarce ko mulki sau daya wane ya fi dacewa da Nijeriya?

(d) Write a letter to your uncle expressing your joy when you spent the last holidays with him.
Rubuta wasika zuwa ga kawunka ka bayyana masa irin jin dadin zama da ka yi da shi a lokacin da ka yi hutu wajensa.

(e) The king is not the problem but the Courtier
Rijiya ta ba da ruwa, guga ya hana.

2 (a) Define a Long Vowel.
(b) Mention two ways of identifying Long Vowel with two examples each.
(a) Me ka fahimta da tsawon wasali?
(b) Kawo hanyoyi biyu na nuna wasali mai tsayi a Hausa tare da misalai biyu na kowannne.

3. Compare the articulation of these sounds /b/ and / b /
Kwatanta furucin /b/ da na / b /
ANS: This is also a question on phonology and it requires the candidates to compare the articulation of /b/ and / b / sounds.  Thus: / b/ da / b/ , gurbin furucinsu daya ne (wato lebawa ne).  Haka kuma dukansu sautuka ne masu ziza, sannan a yanayin furucinsu, sautin / b / tsayau ne, / b / kuwa hadiyau ne.

4. (a) Define a neutral gender
(b) Mention the masculine gender of the following words:
          (i) tawaga;
          (ii) giwa;
          (iii) kaza;
          (iv) kura;
          (v) tinkiya.
(a) Me ka fahinta da jinsi Hadaka?
(b )Kawo jinsin maza na wadannan

5. (a) Mece ce dangantakar Suna da Sifa?
(b) Kawo jimloli biyar masu ?auke da Sifa.

6. (a) Kawo abubuwa uku da suka raka ?antsako yawon duniya, a tatsuniyar ?antsako Da Layar ?anzo.
(b) Bayyana abin da ya faru tsakanin ?antsako da Kura a lokaci rabuwarsu.

7. Habaici da zambo na daga cikin jigogin maka?an sarauta. Yi ta?aitaccen bayani a kan su tare da misalai guda-guda na kowanne.

8. Bayyana yadda ake yin wasan tahen “Zuciyar mai tsumma”

9. “Tabaraka Jalla mai Rahma,
          Da yai mu dukanmu yai ni’ima,
          Ya ba kowanmu duk ta gama,
          Wa sallim alaihi taslima,
          ……………………………………  .”

(a) Daga wace waka aka ciro wannan baiti?
(b) Mene ne jigon wakar?
(c) Mece ce ma’anar ta gama

10. Wadanne darussa ’ya mace za ta koya a wasan ‘Mai Wasa Da Maza Karya’

11. “Yi cikakken bayanin daya daga cikin wadannan:
(a) goyon ciki
(b) kaciya.

12. (a) Me ake nuji da horo

(b) kawo hanyoyin horon yara guda biyar.

NOTE: There is nothing like WAEC hausa expo online. The questions here are from WAEC Hausa past question papers and for revision purposes only. Do not be deceived by fraudsters posing with fake Waec answers on the internet.

Keep following this page and make sure you bookmark this site for reference purposes.

Spread the love - Share this with your friends